Huambo Province Huambo lardin ne na Angola. Yana da fadin kasa na kilomita 34,270, yana daya daga cikin kananan lardunan da ke yankin tsakiyar kasar, kimanin kilomita 450 kudu maso gabas da babban birnin kasar, Luanda. Lardin yana da yawan jama'a 2,019,555 bisa ga ƙidayar 2014, wanda kashi 48% na cikin birane.[1]

Gundumar Huambo

Wuri
Map
 12°30′00″S 15°40′00″E / 12.5°S 15.666666666667°E / -12.5; 15.666666666667
Ƴantacciyar ƙasaAngola

Babban birni Huambo
Yawan mutane
Faɗi 2,019,555 (2014)
• Yawan mutane 58.92 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 34,274 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 AO-HUA


Kasa da yanayi

gyara sashe

Nazarin yawan jama'a

gyara sashe

Noma da samar da abinci

gyara sashe

Ruwa da tsafta

gyara sashe

Ma'adinai

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Resultados Definitivos Recenseamento Geral da População e Habitação - 2014". Instituto Nacional de Estatística, República de Angola. Archived from the original on 14 December 2019. Retrieved 3 May 2020.