Hrvoje Smolčić (an Haife shi 17 ga Agusta 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Croatia wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don Eintracht Frankfurt.

Hrvoje Smolčić
Rayuwa
Haihuwa Gospić (en) Fassara, 17 ga Augusta, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Kroatiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
HNK Rijeka (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.85 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe