Houssen Abderrahmane
Houssen Abderrahmane (an haife shi a ranar 3 ga watan Fabrairun 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Francs Borains a cikin Ƙungiyar Ƙasa ta Belgium 1. An haife shi a Faransa, yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Mauritaniya.[1]
Houssen Abderrahmane | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Creil (en) , 3 ga Faburairu, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Muritaniya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Aikin kulob/kungiya
gyara sasheA cikin watan Yulin 2020, Abderrahmane ya rattaba hannu tare da ƙungiyar RWDM ta farko ta Belgium akan kwangilar shekara ɗaya, tare da zaɓi na ƙarin shekara.
A ranar 29 ga watan Agustan 2021, ya koma ƙungiyar Francs Borains a matakin na uku na Belgium.[2] Ya buga wasansa na farko na gasa a kulob din a ranar 12 ga watan Satumba a wasan gasar La Louvière Center, kuma ya zira kwallonsa ta farko a tabbatar da nasarar 2-0 a bangarensa.[3]
Ayyukan kasa
gyara sasheAbderrahmane ya fara buga wasa a tawagar kwallon kafa ta kasar Mauritania a shekarar 2016.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Sterpigny, Sébastien (26 June 2020). "Le RWDM officialise l'arrivée du Mauritanien Houssen Abderrahmane". DH Les Sports+(in French).
- ↑ "ABDERRAHMANE A SIGNÉ!" (in French). Francs Borains. 29 August 2021. Retrieved 18 October 2021.
- ↑ "Francs Borains vs. La Louvière Centre–12 September 2021–Soccerway". int.soccerway.com. Retrieved 15 February 2022.
- ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "Canada vs.Mauritania (4:0)". www.national-footbal-teams.com
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Houssen Abderrahmane at Soccerway
- Houssen Abderrahmane at FootballDatabase.eu
- Houssen Abderrahmane at National-Football-Teams.com
- US Raon Profile