Hortense Béwouda (an haife ta ranar 19 ga watan Oktoba Shekara ta 1978) 'yar wasan tseren Kamaru ce wacce ta ƙware a cikin tseren mita 400.[1]

Hortense Béwouda
Rayuwa
Haihuwa 19 Oktoba 1978 (46 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Mafi kyawun lokacinta shine daƙiƙa 51.04, wanda aka samu a watan Yuni 2004 a Algiers. A halin yanzu tana riƙe da rikodin ƙasa a cikin gudun mita 4x400 tare da mintuna 3:27.08, wanda aka samu tare da abokan wasan Mireille Nguimgo, Carole Kaboud Mebam da Delphine Atangana a watan Agusta 2003 a Paris.[2]

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
Shekara Gasar Wuri Sakamako Ƙari
2002 Gasar Cin Kofin Afirka Radès, Tunisiya 4th 400 m
Gasar cin kofin duniya Madrid, Spain 4th 4 × 400 m gudun ba da sanda
2004 Gasar Cin Kofin Afirka Brazzaville, Kongo 3rd 400 m

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Hortense Béwouda Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 10 September 2017.
  2. Hortense Béwouda at World Athletics