Hey You fim ne na barkwanci na soyayya na Najeriya na shekarar 2022 wanda Uyoyou Adia ya rubuta kuma ya ba da umarni, hakazalika Victoria Akujobi ta shirya a karkashin kamfanin Anthill Production Studio.[1] Taurarin ko jaruman shiriin sun hada da Temitope Olowoniyan, Rotimi Salami, Miriam Peters da Seyi Awolowo.[2][3]

Hey You (fim)
Asali
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics

Takaitaccen bayani gyara sashe

Rayuwar wani matashin injiniyan manhaja ya takure lokacin da ya gano cewa murkushe shi babban abin kwaikwayo ne na fim.[4]

Lokacin haska shirin gyara sashe

An Saki fim ɗin a gidajen kallon fina-finai na Najeriya a ranar 29 ga watan Yuli, 2022.[3]

Yan wasan shirin gyara sashe

Timini Egbuson, Efe Irele, Rotimi Salami, Stan Nze, Tope Olowoniyan, Miriam Peters, Tunbosun Aiyedehin da Seyi Awolowo.[5]

Nassoshi gyara sashe

  1. "Uyoyou Adia Delivers Daring 'Hey You' – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Archived from the original on 2022-07-30. Retrieved 2022-07-30.
  2. Nwogu, Precious 'Mamazeus' (2022-03-21). "Efe Irele, Timini Egbuson unveiled as leads in Uyoyou Adia's 'Hey You!'". Pulse Nigeria. Retrieved 2022-07-30.
  3. 3.0 3.1 Nwogu, Precious 'Mamazeus' (2022-05-27). "Anthill studios debuts raunchy teaser for Uyoyou Adia's 'Hey You'". Pulse Nigeria. Archived from the original on 2022-07-30. Retrieved 2022-07-30.
  4. "Hey You, League of Super-Pets... 10 movies you should see this weekend". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2022-07-30. Retrieved 2022-07-30.
  5. "Niyi Akinmolayan's Anthill partner Adia for Hey You". The Nation Newspaper (in Turanci). 2022-04-08. Retrieved 2022-07-30.