Hero Alexandriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hero Alexandriya An,haifice shekara ta (10AD masanin ilimin lissafi ya mutu a shekara ta 75AD) tsohon injiniya girka ne hero alexandriya yayi aiki tare da iskar gas da kuma taurari don haifar da tushen iko daya daga cikin gwajin da ya habaka jigon ruwa wanda yayi amfani da jirgen ruwa wuta dake kasa da kwandan juya ruwa zuwa turare gas ya motsa ta cikin bututu zuwa bangarori daban daban wanda ya bada wata gagarumar yaniyin da yaba da muhimmanci sosai a duniya