Heritage Africa
Heritage Africa fim ne na Ghana wanda Kwaw Ansah ya shirya kuma ya jagoranta a 1989.[1]
Heritage Africa | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1988 |
Asalin suna | Heritage Africa |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Ghana |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kwaw Ansah |
Marubin wasannin kwaykwayo | Kwaw Ansah |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Ghana |
External links | |
Specialized websites
|
Fuloti
gyara sasheWani matashi da ake kira Kwasi Atta Bosomefi wanda ma'aikacin gwamnati ne lokacin mulkin mallaka ya hau kan madafun iko saboda alakar sa da manyan turawan mulkin mallaka. Ya kuma canza sunansa daga Kwasi Atta Bosomefi zuwa Quincy Arthur Bosomfield ya yi watsi da al'adun sa da al'adun sa kuma ya ɗauki na magabatan sa na mulkin mallaka.[2][3][4]
'Yan wasa
gyara sashe- Charles Kofi Bucknor a matsayin Quincy Arthur Bosomfield
- Ian Collier a matsayin Patrick Snyper
- Peter Whitbread a matsayin Sir Robert Guggiswood
- Anima Misa a matsayin Theresa Bosomfield
- Tommy Ebow a matsayin Keane Akroma
- Evans Oma Hunter a matsayin Francis Essien
- Martin Owusu
- Joy Otoo
- Suzan Crowley
- Pentsiwa Quansah
- Nick Simons
- David Dontoh
- Aileen Attoh
- Richard Hanson
- Joe Eyison
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Critical Analysis: Kwaw Ansah – Heritage Africa". DANDANO (in Turanci). 2016-06-15. Retrieved 2019-10-11.
- ↑ "Heritage Africa". African Film Festival, Inc. (in Turanci). 2012-06-21. Retrieved 2019-10-11.
- ↑ Heritage Africa, retrieved 2019-10-11
- ↑ Heritage Africa, retrieved 2021-08-12