Henrietta Ogan shugabar harkokin[1] kasuwanci ce ta Najeriya kuma tsohuwar shugabar kungiyar tsofaffin daliban jami’ar Ahmadu Bello ta kasa. Ta gaji Ahmed Tijani Mora wani likitan harhada magunguna ne kuma tsohon magatakarda kuma babban jami'in gudanarwa na majalisar harhada magunguna ta Najeriya ya gaje ta .

Henrietta Oga
Rayuwa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa
Employers Ahmadu Bello University Alumni Association (en) Fassara
  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0