Helen, Georgia
Helen birni ne a cikin Georgia kasarAmurka, wanda ke kusa da Kogin Chattahoochee . Yawan jama'a ya kai 531 a ƙidayar 2020. Yanzu an sake gina birnin, a matsayin jan hankalin yawon bude ido, don yayi kama da ƙauyen Bavarian na dā. John Kollock, mai zane-zane na Atlanta ne ya ba da shawarar wannan ra'ayin.
Helen, Georgia | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Jihar Tarayyar Amurika | Georgia | ||||
County of Georgia (en) | White County (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 531 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 94.27 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 260 (2020) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 5.632496 km² | ||||
• Ruwa | 0.3426 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Chattahoochee River (en) | ||||
Altitude (en) | 1,447 ft | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 18 ga Augusta, 1913 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 30545 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Eastern Time Zone (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 706 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | cityofhelen.org |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
gyara sashe-
HelenGAstreet
-
Gidan Tsuntsaye
-
Helen Tubing
-
North Georgia
-
Chevron, Helen
-
Riverwalk Village, Helen
-
Best Western, Helen
-
Sign, Helen Veterans Park
-
Huddle House, Helen
-
Betty's Country Store, Helen
-
Helen Georgia
-
Main Street Helen Georgia USA
-
Kofar Shiga Helen