Hadarin, gobarar gadar Otedola ya afku ne a gadar Otedola da ke ƙarshen Legas zuwa babbar hanyar garin na Legas zuwa Ibadan, inda babbar motar dakon man fetur cike Malik da man fetur ta faɗi, ta tsiyaye ta fashe a ranar Alhamis 28 ga watan Yuni a shekara ta dubu biyu da Goma sha takwas 2018.[1]

Hatsarin wuta na Otedola
hatsari
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Kwanan wata 27 ga Yuni, 2018
Wuri
Map
 6°35′N 3°45′E / 6.58°N 3.75°E / 6.58; 3.75
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaLagos
BirniLagos

Faruwar haɗarin

gyara sashe

Asali gobarar da ta tashi a babbar hanyar Legas zuwa Ibadan ta tashi ne bayan fashewar tankar mai ɗauke da man fetur wanda ya kai ga tura wuta ga wasu motocin da ke tunkarar babbar motar a kan titin mai cunkoson ababen hawa a jahar legas.[2]

Manazarta

gyara sashe