Hasumiyar Jamestown yana cikin unguwar Jamestown a garin Accra daka kasar Ghana. An gina tsarin ginin kimanin tsayin mita 28 da kuma kafa (92 ft) a cikin shekarun 1930, inda ya mate gurbin gidan haskaka a tsayi, na baya wanda aka gina a shekarar 1871.[1]

Hasumiyar Jamestown
lighthouse (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1930s
Ƙasa Ghana
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Guinea
Ginin dake kallo Otal na Sea View, Accra
Light sector (en) Fassara 245°-077°
Light characteristic (en) Fassara Fl(4) W 25s
Ghana Place Names URL (en) Fassara https://sites.google.com/site/ghanaplacenames/places-in-perspective/lighthouses#h.kabzkqxy9fie
Wuri
Map
 5°31′59″N 0°12′43″W / 5.53300619°N 0.21197499°W / 5.53300619; -0.21197499
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Greater Accra

Dausayi gyara sashe

Ya ƙunshi hasumiyar dutse tare da fitila da gidan hotuna, a haɗe da gidan maigadi. Dukansu gidan fitila da mai tsaron gida an fentin su da ja da fari a kwance.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. Briggs, Philip. Ghana (Sixth ed.). Bradt Travel Guides Ltd. p. 147. ISBN 9781841624785.
  2. Template:Cite rowlett