Hassan Karimou (an haife shi a shekara ta 1959) ɗan tseren nesa ne na Nijar.[1] Ya yi takara a tseren gudun fanfalaƙi na maza a gasar Olympics ta bazara ta 1988.[2]

Hassan Karimou
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Shekarun haihuwa 1959
Sana'a athlete (en) Fassara
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Sports discipline competed in (en) Fassara long-distance running (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 1988 Summer Olympics (en) Fassara

Manazarta gyara sashe