Hassan Idriss Dicko ( Larabci :حسن إدريس ديكو) an haife shi ranar 1 ga watan Janairun 1985 a ƙasar Senegal ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Qatar. A halin yanzu yana bugawa ƙungiyar Al-Shamal wasa. [1]

Hassan Idriss Dicko
Rayuwa
Haihuwa Senegal, 1 ga Janairu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Wakrah SC (mul) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe