Hassan Dilunga (an haife shi a ranar 20 ga watan Oktoba 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙasar Tanzaniya ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga kungiyar kwallon kafa ta Simba da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Tanzaniya.[1][2] [3]

Hassan Dilunga
Rayuwa
Haihuwa Dar es Salaam, 20 Oktoba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Sana'a gyara sashe

Dilunga ya ƙaura daga Ruvu Shooting zuwa Matasan Afirka a shekarar 2013. [4]

Dilunga ya canza sheka daga kulob ɗin Mtibwa Sugar zuwa kulob ɗin Simba Sports Club a shekarar 2018. Jim kadan da komawarsa Simba, ya zura kwallo a ragar tsohuwar kungiyarsa inda ya lashe gasar Community Shield ta Tanzania.[5][6]

A cikin shekarar 2019, Dilunga ya taka leda a kafafu biyu na wasan da tawagar kasar Tanzaniya ta doke Burundi a zagayen farko na CAF na cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA 2022.[7] [8]

Manazarta gyara sashe

  1. Mabuka, Dennis (8 May 2020). "Dilunga: Simba SC star delighted after Everton legend Cahill tweets goal celebration" . Goal . Retrieved 2 December 2020.
  2. "H. Dilunga" . Soccerway . Retrieved 2 December 2020.
  3. Willis, Seth (19 August 2020). "Dilunga: Simba SC extend midfielder's contract by two years" . Goal. Retrieved 2 December 2020.
  4. "Simba Sign Two Isles Players". Tanzania Daily News . 18 November 2013.
  5. "Hassan Dilunga" . Simba Sports Club. Retrieved 2 December 2020.
  6. "Tanzania: Simba wins Community Shield" . CAFonline.com . Confédération Africaine de Football. 20 August 2018. Retrieved 2 December 2020.
  7. "Tanzania vs. Burundi - Football Match Line-Ups - September 8, 2019" . ESPN . 9 September 2019. Archived from the original on 9 September 2019. Retrieved 2 December 2020.
  8. "Burundi v Tanzania Starting XIs, 04/09/2019, WC Qualification Africa" . Goal. Retrieved 2 December 2020.