Hasiya Diner
Hasia Diner kwararriya ce Ba’amurkiya wacce ke nazarin tarihin Yahudanci . Tana shugabantar Cibiyar Tarihin Yahudawa ta Amurka ta Goldstein-Goren a Jami'ar New York .
Hasiya Diner | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Milwaukee (en) , 7 Oktoba 1946 (78 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
University of Wisconsin–Madison (en) University of Chicago (en) University of Illinois at Chicago (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin tarihi da university teacher (en) |
Employers | New York University (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
A cikin shekara ta dubu biyu da biyu, ta buga Ayyukanta Yabo ta: Tarihin Mata Yahudawa A Amurka Daga Zaman Mulki Zuwa Yanzu tare da Beryl Benderly. [1]