Haseena Begum
Haseena Begum ( Urdu: حسینہ بیگم; an haife ta a ranar 1 ga watan Janairun 1961), ƴar siyasar Pakistan ce wadda ta kasance memba ta Majalisar Lardi na Punjab, daga watan Mayun 2013 zuwa watan Mayun 2018.
Haseena Begum | |||
---|---|---|---|
15 ga Augusta, 2018 - District: reserved seats for women in the provincial assembly of Punjab (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bahawalpur (en) , 1 ga Janairu, 1961 (63 shekaru) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Muslim League (N) (en) |
Rayuwar farko gyara sashe
An haife ta a ranar 1 ga watan Janairun 1961 a Bahawalpur .[1]
Harkokin siyasa gyara sashe
An zaɓe ta a Majalisar Lardin Punjab a matsayin 'yar takarar Pakistan Muslim League (PML-N) a kan kujerar da aka keɓe ga mata a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[2][3]
An sake zaɓen ta a Majalisar Lardi ta Punjab a matsayin 'yar takarar PML-N a kan kujerar da aka keɓe ga mata a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2018 .[4]
Manazarta gyara sashe
- ↑ "Punjab Assembly". www.pap.gov.pk. Archived from the original on 13 June 2017. Retrieved 6 February 2018.
- ↑ "PML-N secures maximum number of reserved seats in NA". www.pakistantoday.com.pk. Archived from the original on 3 January 2018. Retrieved 6 February 2018.
- ↑ "2013 election women seat notification" (PDF). ECP. Archived (PDF) from the original on 27 January 2018. Retrieved 6 February 2018.
- ↑ Reporter, The Newspaper's Staff (13 August 2018). "ECP notifies candidates for PA reserved seats". DAWN.COM. Retrieved 13 August 2018.