Harshen Wandala
(an turo daga Harshen wandala)
Wandala, wanda kuma aka fi sani da Mandara ko Mura', harshe ne a reshen Chadic na dangin harshen Afro-Asiya, wanda ake magana da shi a Kamaru da Najeriya.
Harshen Wandala | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
mfi |
Glottolog |
wand1278 [1] |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Wandala". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.