Zangwal (wanda aka fi sani da Twar ko Zwangal ) harshe ne da ke cikin haɗari da ake magana a cikin jihar Bauchi, Najeriya. Akwai kusan 100 da suka rage acikin 1993.

Harshen Zangwal
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 zah
Glottolog zang1255[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Zangwal". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.