Harshen Nkoroo
Nkọrọ yare ne na Ijaw wanda kusan kabilun Nkọrọọ 4,500 ke magana a Jihar Rivers, Najeriya .
Harshen Nkoroo | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
nkx |
Glottolog |
nkor1239 [1] |
yi tasiri sosai ga yaren Defaka.
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Nkoroo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.