Larteh yare ne na kudu maso gabashin ƙasar Ghana . Yana cikin rukunin harsunan Guang na harsunan Nijar da Kongo kuma kusan mutane 74,000 ne ke yin magana da shi.

Harshen Larteh
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 lar
Glottolog lart1238[1]
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Larteh". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.