Harshen Kar
Kar (Kler), ko Gabashin Karaboro, yare ne na tsakiya na Senufo na ƙaaar Burkina Faso . Masu magana da harshen suna da matsakaiciyar fahimtar Yammacin Karaboro, to amma kuma akasin haka ba haka ba ne.
Harshen Kar | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
xrb |
Glottolog |
east2398 [1] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Kar". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
Haɗin waje
gyara sashe(Faransanci) Bayani na harshe na kar: harshen Senoufo na Burkina Faso.