Gwara ( iGwara ) sabon yaren Plateau ne da aka gano a Najeriya . Roger Blench ne ya fara ba da rahoto akan yaren a shekara ta dubu biyu da sha tara (2009). Akwai alamun kamanceceniya da yaren Idun, amma wasu daga cikin kalmomin yarukan na iya kasancewa iri daya daga Idun ne saboda an samo su ne daga aro. [1]

Manazarta gyara sashe

Template:Platoid languages