Faransanci
(an turo daga Harshen Faransanci)
Faransanci (da Faransanci français; da Turanci French) harshe, ne da keda asali daga ƙasar Faransa kuma ya yadu ne a duniya sakamakon shaharar da mutanen Faransa keda shi. Hakane yasa dukkanin kasashen da Faransa ta raina suke amfani da yaren a kasashensu a matsayin yaren ƙasa.
Faransanci | |
---|---|
français — langue française | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 77,200,000 (2019) second language (en) : 208,157,220 (2016) harshen asali: 76,795,640 (2016) harshen asali: 75,917,870 (2012) second language (en) : 153,299,770 (2012) |
| |
Baƙaƙen boko | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
fr |
ISO 639-2 |
fra fre |
ISO 639-3 |
fra |
Glottolog |
stan1290 [1] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Faransanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.