Harshen Efutu
Awutu yare ne na Guang wanda mutane 180,000 ke magana a bakin tekun Ghana.
Awutu | |
---|---|
Efutu | |
Asali a | Ghana |
'Yan asalin magana | 180,000 (2003)[1] |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
afu |
Glottolog |
awut1241 [2] |
Awutu ita ce babbar yaren. Sauran biyu sune Efutu da Senya.
Bayanan da aka ambata gyara sashe
- ↑ Template:Ethnologue18
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Awutu". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.