Harshen Cibak
Cibak (wanda aka fassara daban-daban Chibuk, Chibok, Chibbak, Chibbuk, Kyibaku, Kibbaku, Kikuk) harshe ne na Afro-Asiatic wanda kusan 200,000 ke magana da su musamman mutanen Kibaku, a Najeriya.
Harshen Cibak | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ckl |
Glottolog |
ciba1236 [1] |
Cibak | |
---|---|
Kyibaku | |
Asali a | Najeriya |
Yanki | Jihar Borno |
'Yan asalin magana | 200,000 (2014)[2] |
Tafrusyawit
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ckl |
Glottolog |
ciba1236 [1] |
Linguasphere |
18-GBB-a |
Ana magana da Cibak a kananan hukumomin Askira/Uba, Chibok da Damboa a kudancin jihar Borno a Najeriya.[3] Yawancin masu magana da yaren Kristoci ne (kimanin kashi 92%);[4] akasarin ‘yan matan makarantar da aka sace a Chibok a shekarar 2014 da Boko Haram suka yi garkuwa da su ‘yan kabilar Cibak ne kuma Kiristoci.[5]
Manazarta
gyara sashe- Mu'azu, Mohammed Aminu (2015). Kibaku (Chibok) – English dictionary: Kibaku (Chibok) – English, English – Kibaku(Chibok). Languages of the world. Dictionaries. Muenchen: Lincom. ISBN 9783862885275.
Bayanan kula
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Cibak". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "Glottolog" defined multiple times with different content - ↑ Samfuri:Ethnologue18
- ↑ http://1verse.com/files/Kibaku-2009_05.pdf[permanent dead link]
- ↑ "Kibaku of Nigeria". Prayer Focus. The Seed Company. Archived from the original on May 17, 2014. Retrieved May 16, 2014.
- ↑ Adam Nossiter (May 14, 2014). "Tales of Escapees in Nigeria Add to Worries About Other Kidnapped Girls". New York Times. Retrieved May 15, 2014.