Ana magana da harshen Bowili (Bowiri), Tuwuli (Liwuli, Siwuri, Tuwili, Tora), a Yankin Volta na Ghana. Ana ɗaukar shi ɗaya daga cikin yarukan Ghana-Togo Mountain na dangin Kwa.

Harshen Bowili
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 bov
Glottolog tuwu1238[1]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Bowili". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.