Harshen Bishuo ya ƙare ko kusan ƙare a kudancin Bantoid na Kamaru. Anayin magana da shi a Lardin Arewa maso Yamma, Sashen Menchum, Furu-Awa Subdivision, Ntjieka, Furu -Turuwa da ƙauyukan Furu -Sambari. Yana kuma da alaƙa da yaren Bikya. Breton ya ruwaito a shekara ta 1986 cewa Mutanen Bishuo sun koma Jukun, tare da kuma wannan mutum daya da ya rage, sama da shekaru kimanin 60, wanda ya san kowane Bishuo.

Harshen Bishuo
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 bwh
Glottolog bish1246[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Bishuo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.