Harshen Asu (Najeriya)
Asu (wanda aka fi sani da Abewa ko Ebe [2] ) yaren Nupoid ne da ake magana da shi a, Jihar Neja ada ke Yammacin Najeriya . Asu na zaune ne a kusan da kauyuka goma kudu maso gabashin garin Kontagora . [2]
Harshen Asu | |
---|---|
| |
Baƙaƙen boko | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
aum |
Glottolog |
asun1235 [1] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Asu". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ 2.0 2.1 Blench, Roger. 2013. The Nupoid languages of west-central Nigeria: overview and comparative word list.