Harin Kaduna da Katsina, Fabrairu 2021

harin ta'addanci a Najeriya

A ranakun 24 da 25 ga watan Fabrairun 2021, ƴan bindiga sun kashe mutane 36 a Kaduna da jihar Katsina ta Najeriya.[1]

Infotaula d'esdevenimentHarin Kaduna da Katsina, Fabrairu 2021
Iri aukuwa
Kwanan watan 24 ga Faburairu, 2021
25 ga Faburairu, 2021
Wuri Jihar Kaduna
Ƙasa Najeriya
Adadin waɗanda suka rasu 36

Wasu gungun ƴan bindiga ne suka kai jerin hare-haren ɗauke da makamai a kauyukan jihohin Kaduna da Katsina a Najeriya .[1] Ƴan bindigar sun kona gidaje inda suka kashe mutane 18 a kowace jiha tare da jikkata wasu da dama.[1]

Bayan wani harin da aka kai ya kashe mutane 7, wata majiya kuma ta ce adadin waɗanda suka mutu ya kai 97.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 "Gunmen kill 36 in attacks in northern Nigeria". Al Jazeera English. 25 February 2021. Retrieved 26 February 2021.
  2. "Bandits kill 97 people in Kaduna in February". pulse.ng. 28 February 2021. Retrieved 16 January 2022.