Hannah Cooper (an haife ta a ranar 10 ga watan Yunin shekara ta 1979) ƴar wasan tsere ce ta Laberiya. Ta yi gasa a tseren mita 100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2000.[1]

Hannah Cooper
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Yuni, 1979 (44 shekaru)
ƙasa Laberiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Hannah Cooper Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 1 October 2017.