Hala Elkoussy (an haife ta a shekara ta 1974)[1][2] 'yar wasan Masar ce kuma darektar fina-finai.

Hala Elkoussy
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1974 (49/50 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Amurka a Alkahira
Goldsmiths, University of London (en) Fassara
Rijksakademie van beeldende kunsten (en) Fassara
(2005 - 2006)
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai zane-zane, darakta, video installation artist (en) Fassara da video artist (en) Fassara
Wurin aiki Amsterdam
Kyaututtuka

An haifi Elkoussy a birnin Alkahira a shekara ta 1974.

Ta sami lambar yabo ta Abraaj Capital Art Prize a Dubai a shekarar 2010.[3] Fim ɗinta na farko, Cactus Flower, an sake shi a cikin shekarar 2017.[4][1][5]

Ana gudanar da aikinta a cikin tarin Tate Museum, London,[6] da Art Jameel, Saudi Arabia.[7]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Simon, Alissa (13 December 2017). "Dubai: Arab World Women Directors – Hala Elkoussy". Variety.
  2. "Cactus Flowers, by Hala Elkoussy | Institut français". www.institutfrancais.com (in Turanci).
  3. "Abraaj Group Art Prize collection finally finds new home at Art Jameel". The National.
  4. Adams, Mark. "'Cactus Flower': Dubai Review". Screen (in Turanci).
  5. "5 Must-See Arabic Films at DIFF". Vogue Arabia. 29 November 2017.
  6. "Hala Elkoussy born 1974". Tate.
  7. "Saudi art organisation acquires vast collection of Middle Eastern art from Dubai's bankrupt Abraaj firm". www.theartnewspaper.com (in Turanci).