Hadja Saran Daraba, (an haife ta a Shekarar 1945, Guinea ) ita ce wacce ta kafa ƙungiyar Matan Mano River Union for Peace Network (REFMAP)).[1]

Hadja Saran Daraba
Minister of Foreign Affairs of Guinea (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Coyah (en) Fassara, 1945 (78/79 shekaru)
ƙasa Gine
Karatu
Makaranta Martin Luther University Halle-Wittenberg (en) Fassara
Herder Institute (en) Fassara
University of Conakry (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da mai karantarwa
Imani
Jam'iyar siyasa Q123938017 Fassara


Mahaifinta soja ne a ƙarƙashin Ahmed Sékou Touré . Ta yi karatun likitanci a Leipzig da Halle.[2] A shekarar 1970, ta koma Guinea ta koyar a kwalejin Hadja Mafory Bangoura, kafin a nada mataimakiyar darekta na kula da fitarwa a ma'aikatar kasuwanci ta kasashen waje. A shekarar 1996, ta zama Ministan Harkokin zamantakewar al'umma da kuma Gudanar da Mata da Yara.,[3]

A shekarar 2010, ita kaɗai ce mace data shiga cikin takarar shugabancin Guinea, cikin masu sha'awar takara 24 Tsakanin 2010 da 2017, itace sakatare janar na REFMAP.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. simodbt (2017-06-29). "Portrait. Hadja Saran Daraba Kaba, une dame de fer au parcours impressionnant (Par Ibrahima Diallo)". Mediaguinee.org (in Faransanci). Retrieved 2020-03-10.
  2. "Portrait de Hadja Saran Daraba Kaba: Une dame de fer au parcours impressionnant". guineesignal.com/. Archived from the original on 2020-03-16.
  3. "Présidentielle en Guinée: la Cour suprême rend publique la liste des candidats". RFI (in Faransanci). 2010-05-25. Retrieved 2020-03-10.
  4. "Mano River : Hadja Saran Daraba présente son bilan à la tête de l'organisation". guineelive.com.