Hadiza Mai kano
Hadiza Mai Kano Shahararriyar mawakiya ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood. Tayi Wakoki da dama shekarun dasu ka wuce.[1] Ita ce tayi fitacciyar wakar Nan Mai taken MAN TIGER. Hadiza haifaffiyar Jihar Kano ce, hadiza tana Dade da fara [2]Waka a masana'antar.[3]
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e0/Icono_aviso_borrar.png/80px-Icono_aviso_borrar.png)
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://fimmagazine.com/mawa%C6%99a-mata-na-kannywood-sun-kafa-sabuwar-%C6%99ungiya/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-26. Retrieved 2023-07-26.
- ↑ https://m.youtube.com/channel/UC5IVRgEsIewGCTykJFUTq3w