HBM Iqbal (an haife shi a shekarar 1950) ɗan Bangladesh kuma ɗan siyasa Awami Leaguersohon dan majalisa daga Ramna- Tejgaon, Dhaka.[1]

HBM Iqbal
Rayuwa
Haihuwa 1950 (73/74 shekaru)
ƙasa Bangladash
Harshen uwa Bangla (en) Fassara
Urdu
Karatu
Harsuna Bangla (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Awami League (en) Fassara

Mukamansa gyara sashe

An zabi Iqbal daga Ramna-Tejgaon, Dhaka a shekara 1996.[1] Shine shugaban a bankin Premier.[2] Shine matemakin sugaban garin Dhaka.

Rikice-rikice gyara sashe

Iqbal yahaudu da suka ra'ayi saboda harba bindiga a lokacin da 'yan adawa ke motsa jamiyya,Bangladesh Nationalist Party. Anyi karar sa amma koto ta kori kara a 2009. Dan kawun sa mai shekaru 16 ya daumotarsa yayi hatsari a garin Gulshan, Dahaka a 2016. A dallin shan giya wanda mutum hudu suka sami rauni. An kama yaron amma 'yansanda suka kaishi killataccen wuri.[3] A 2007 hukumar yaki da rashawa ta Bangladesh ta kama shi.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Four injured in reckless driving by ex-Awami League MP HBM Iqbal's underage nephew at Gulshan". bdnews24.com. Retrieved 8 December 2016.
  2. "Premier Bank sues nine officials for fund fraud". The Daily Star. 21 January 2013. Retrieved 8 December 2016.
  3. "Harassing the innocents and saving the criminal". The Daily Star. 20 October 2015. Retrieved 8 December 2016.
  4. "SC upholds conviction of HBM Iqbal's family". The Financial Express. Dhaka. Retrieved 8 December 2016.