Guy Roger Nzamba (an haife shi a ranar 13 ga watan Yuli 1970) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gabon, wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. [1] Ya wakilci tawagar kasar Gabon tsakanin shekarun 1988 zuwa 2000, inda ya zura kwallaye 21 a wasanni 52. [2]

Guy Roger Nzamba
Rayuwa
Haihuwa Port-Gentil (en) Fassara, 13 ga Yuli, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Sogara (en) Fassara1986-1986
Petrosport F.C. (en) Fassara1987-1988
  Gabon men's national football team (en) Fassara1988-2000
AS Sogara (en) Fassara1989-1990
AJ Auxerre (en) Fassara1990-1993
FC Mulhouse (en) Fassara1993-1994223
  Angers SCO (en) Fassara1994-1995131
AJ Auxerre (en) Fassara1995-1996
U.S. Triestina Calcio 1918 (en) Fassara1996-1997132
FC 105 Libreville (en) Fassara1996-1996
Southend United F.C. (en) Fassara1997-199810
St Johnstone F.C. (en) Fassara1997-1998
Southend United F.C. (en) Fassara1998-1999
K.V. Kortrijk (en) Fassara1999-2001
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 175 cm
Guy Roger Nzamba

Nzamba ya fara buga wasansa na farko a gasar kwallon kafa ta Southend United a ranar 20 ga watan Satumbar 1997, a gida da Fulham a nasara da ci 1-0. [3] Ya zo ne a matsayin wanda zai maye gurbin Paul Williams a minti na 40 kafin a canza shi a minti na 65 da Carl Beeston. [3]

Ya kuma wakilci tawagar kasar Gabon a lokuta da dama.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Guy Roger Nzamba at FootballDatabase.eu
  2. Guy-Roger Nzamba - International Goals
  3. 3.0 3.1 "Results/Fixtures: Southend 1-0 Fulham". Soccerbase. Retrieved 6 April 2009.[permanent dead link]"Results/Fixtures: Southend 1-0 Fulham" . Soccerbase. Retrieved 6 April 2009.
  4. "Gabon - Details of World Cup Matches" . RSSSF. Retrieved 6 April 2009.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe