Gustav Tang Isaksen (an haife shi 19 Afrilu 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ko na gefe don ƙungiyar Seria A ta Italiya Lazio.

Gustav Isaksen
Rayuwa
Haihuwa Over Hjerk (en) Fassara, 19 ga Afirilu, 2001 (22 shekaru)
ƙasa Denmark
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Midtjylland (en) Fassara2019-202310024
  S.S. Lazio (en) Fassara6 ga Augusta, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.81 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe