Gure, Najeriya
Gure (endonym Gbiri ) ƙauye ne da ke ƙaramar hukumar Lere a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya . [1] Lambar gidan waya na yankin ita ce 811. [2] Yanayin zafin yankin zai iya yin ƙasa da kashi 23°C kuma har zuwa 32°C, [3] na ma'aunin selshiyos, tare da mita 910. Garin na kusa da ƙauyen Kahugu. [4]
Gure, Najeriya | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
West Africa Time (en)
|
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Gure, Gure Kahugu, Lere, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved May 24, 2024.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2020-09-24.
- ↑ "Gure: Today's Forecast". Weather Crave. Retrieved May 24, 2024.
- ↑ "Gure". YR. Retrieved May 24, 2024.