Gurbatar muhalli ke barazana ga tekunan duniya[1], ankiyasta cewa fiye da tan miliyan tara na tarkace kayayyakin roba da leda neke mamaye tekunan duniya duk shekara tarkacen roba na haifar da hadari mai yawa ga halittun ruwa da na sarari bula na korar mutane daga muhallisu dahaifar da cutar kansa ga dan adam da sauyin yanayi manazarta.

  1. https://www.bbc.com/hausa/topics/c95y3gv7wd5t
Gurbattacen muhalli.
Hanyar ruwa ta cikin gari.
gyararren muhalli