Gundumar Sanatan Kwara ta Kudu

majalisar dattawa a Najeriya

Gundumar Sanatan Kwara ta Kudu ta ƙunshi ƙananan hukumomi bakwai da suka haɗa da Ekiti, Oke-Oro, Offa, Ifelodun, Irepodun, Isin, da Oyun.Shelkwatar gundumar Sanatan Kwara ta Kudu ita ce Omu-Aran a ƙaramar hukumar Irepodun. Lola Ashiru na jam’iyyar APC ita ce mai wakiltar mazaɓar Kwara ta Kudu.

Kwara South
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKwara

Jerin Sanatocin da suka wakilci Kwara ta Kudu

gyara sashe
Senata Jam'iyya Shekarar Majalisa ta
Ajadi Suleiman Makanjuola ANPP 1999 - 2004[lower-alpha 1] 4th, 5th
 Simon Ajibola PDP 2004[lower-alpha 1] - 2015 5th, 6th, 7th
Rafiu Ibrahim PDP 2015 - 2019 8th
Lola Ashiru APC 2019 - har yanzu 9th

Manazarta

gyara sashe


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found