Gundumar Sanatan Kogi ta Yamma
majalisar dattawa a Najeriya
Gundumar Kogi ta yamma ta ƙunshi ƙananan kananan hukumomi bakwai da suka haɗa da; Kaba Bunu, Kogi/Koto Karfe, Mopa Muro, Ijumu, Yagba East, Yagba West and Lokoja.[1][2] Sanata mai wakiltar gundumar shine Smart Adeyemi.[3] Wannan gundumar ba ta da taƙaimaiman yawan ƙuri'a da za'a samu.
Jerin Sanatocin da suka wakilci gundumar
gyara sasheSanata | Jam'iyya | Shekara | Majalisa ta |
---|---|---|---|
Jonathan Tunde Ogbeha | PDP | 1999-2007 | 4th, 5th |
Smart Adeyemi | PDP | 2007-2015 | 6th, 7th |
Dino Melaye | APC (2015) PDP (2019) |
2015-2019 | 8th, 9th[lower-alpha 1] |
Smart Adeyemi | APC | 2019–2023 | 9th[lower-alpha 1] |
Sunday Karimi Steve | APC | 2023-yanzu | 10th |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kogi West: Drama and contradictions at tribunal - The Nation Nigeria News". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2020-04-28. Retrieved 2020-05-11.
- ↑ "Kogi West: As Adeyemi, Melaye go back to the trenches". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2019-11-27. Retrieved 2020-05-11.
- ↑ 3.0 3.1 "Kogi West: Smart Adeyemi humbles Melaye, returns to Senate -". The Eagle Online (in Turanci). 2019-12-01. Retrieved 2020-05-11.
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found