Gundumar East Champaran
Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 5,099,371 a birnin.
Gundumar East Champaran | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Jihar Indiya | Bihar | ||||
Division of Bihar (en) | Tirhut division (en) | ||||
Babban birni | Motihari (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,099,371 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 1,285.12 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 981,516 (2011) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 3,968 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Champaran District (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | eastchamparan.bih.nic.in |