Guadalupe Canseco (an haife ta ranar 25 ga watan Janairun 1962) ƴar wasan nutsewa mace ce mai ritaya daga Mexico. Ta shiga gasar Olympics ta bazara sau biyu a jere don kasarta ta haihuwa, tun daga 1980. Ta yi da'awar lambar tagulla a cikin Platform na 10m na Mata a Wasannin Pan American na shekarar 1983.

Guadalupe Canseco
mutum
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Mexico
Suna Guadalupe
Shekarun haihuwa 25 ga Janairu, 1962
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 1984 Summer Olympics (en) Fassara da 1980 Summer Olympics (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Guadalupe Canseco". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04.