Gripa Tombrapa ƴar Najeriya ce ƙwararriyar keke ce.[1] Ta samu lambar zinare a lokacin da ta wakilci Najeriya a gasar tseren keke ta zamani ta mata tare da Happiness Okafor, Glory Odiase, da Rosemary Marcus a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2015 a Congo Brazzaville.[2]

Gripa Tombrapa
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Najeriya
Shekarun haihuwa 9 Satumba 1993
Wurin haihuwa Najeriya
Sana'a sport cyclist (en) Fassara
Wasa cycle sport (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 2019 in women's road cycling (en) Fassara

Manazarta gyara sashe