Gregory Ibe (an haife shi 10 Disamba 1963) ɗan masana'antu ne na Najeriya kuma masanin ilimi. Shi ne kansila na Jami'ar Gregory, Uturu, jihar Abia kuma dan takarar gwamna na All Progressive Grand Alliance a zaben gwamnan jihar Abia na 2023.[1]

Gregory Ibe
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "'Prof Ibe does for others what only people of God do'". Daily Trust. 16 October 2020. Retrieved 26 May 2022.