Grant Kekana (an haife shi a ranar 31 ga watan Oktoba shekara ta 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Mamelodi Sundowns a gasar ƙwallon ƙafa ta Premier . [1] [2] [3]

Grant Kekana
Rayuwa
Haihuwa Polokwane (en) Fassara, 31 Oktoba 1992 (32 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
SuperSport United FC2010-2013330
University of Pretoria F.C. (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Girmamawa

gyara sashe

Afirka ta Kudu

Manazarta

gyara sashe
  1. Grant Kekana at Soccerway
  2. "MTN Football Page has moved". Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 21 August 2013.
  3. "Grant Kekana confirms Mamelodi Sundowns move from SuperSport United | Goal.com". www.goal.com. Retrieved 2021-07-10.
  4. Edwards, Piers (10 February 2024). "South Africa 0–0 DR Congo". BBC Sport. Archived from the original on 12 February 2024. Retrieved 12 February 2024.