Grace Umelo (an haife ta a ranar 10 ga watan Yulin 1978) ƴar wasan Najeriya ce mai ritaya wacce ta kware a wasan tsalle-tsalle. [1] Ta lashe lambobin yabo da dama a matakin yanki.

Grace Umelo
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Yuli, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Mafi kyawun kokarinta a gasar shine mita 6.60 da aka saita a Legas a 1999.

Tarihin gasar

gyara sashe
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing   Nijeriya
1996 African Championships Yaoundé, Cameroon 1st Long jump 6.13 m
1997 African Junior Championships Ibadan, Nigeria 1st Long jump 6.25 m
1999 All-Africa Games Johannesburg, South Africa 1st Long jump 6.60 m
2003 All-Africa Games Abuja, Nigeria 2nd Long jump 6.56 m
Afro-Asian Games Hyderabad, India 6th Long jump 6.14 m

Manazarta

gyara sashe