Grace Ebor (an haife ta ranar 8 ga watan Agusta, 1977). 'yar wasan Najeriya ce mai ritaya wacce ta kware a wasannin tsakiyar nesa. Ta lashe lambar zinare a tseren mita 800 a gasar wasannin Afirka ta 2003.[1]
Tana da mafi kyawun maki 2:02.04 a cikin mita 800 (2003) da 4:28.17 a cikin mita 1500 (2005).