Good Morning, My Dear Wife
Barka da Safiya, Masoyiyata ( Larabci Misira: صباح الخير يا زوجتي العزيزة, translit: Sabah El Kheir ya Zawgaty El Aziza)[1][2][3] wani fim ne na Masar da aka shirya shi a shekarar 1969 tare da Salah Zulfikar da Nelly. Samy Amin ne ya rubuta shi kuma Abdel Moneim Shokry ne ya ba da umarni.[4][5][6][7][8]
Good Morning, My Dear Wife | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1969 |
Asalin suna | صباح الخير يا زوجتي العزيزة da Good Morning, My Dear Wife |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) da comedy film (en) |
During | 95 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Q110774570 |
'yan wasa | |
Salah Zulfikar (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheMa'auratan biyu, Hassan da Samia, waɗanda suka yi aure cikin jin dadi, kuma rayuwarsu ta shiga damuwa da wasu tsangwamomi da mahaifiyar Samiya ke yi, wacce bata son Hassan, kuma tana son 'yarta ta rabu da shi, ta auri ɗan uwanta wanda yake sonta tun tana yarinya. Sa'an nan kuma suna da ɗansu na farko kuma sun fara ƙoƙari su fuskanci matsaloli wajen mu'amala da nannies da ƙoƙarin riƙe ayyukansu.
'Yan wasa
gyara sashe- Salah Zulfikar a matsayin Hassan
- Nelly a matsayin Samia
- Taheyya Kariokka a matsayin mahaifiyar Samia
- Nabil Al-Hagrasy a matsayin Hanafy
- Fathia Chahine a matsayin shugabar makaranta
- Zeinat Olwi a matsayin Mai rawa
- Fahmy Aman a matsayin Ragab
- Kawthar Al-Asal a matsayin Karima
- Khairiyya Ahmed in a cameo appearance
- Hussein Ismail
- Laila Yousry
- Hassan Hussaini
- Wahid Saif
Duba kuma
gyara sashe- Cinema na Masar
- Jerin fina-finan Masar na 1969
Manazarta
gyara sashe- ↑ قاسم, أ محمود (1999). دليل الممثل العربي في سينما القرن العشرين (in Larabci). مجموعة النيل العربية. ISBN 978-977-5919-02-1.
- ↑ al-Sīnimā wa-al-nās: el Cinema wal nas (in Larabci). al-Jamʻīyah al-Miṣrīyah li-Fann al-Sīnimā. 2001.
- ↑ شريف, هبة (2018-01-01). ن.. النسوية (in Larabci). Al Manhal. ISBN 9796500410555.
- ↑ Karim, Ahmed A. (2021). FEMALE PIONEERS FROM ANCIENT EGYPT AND THE MIDDLE EAST: On the Influence of (in Turanci). Springer Nature. ISBN 978-981-16-1413-2.
- ↑ Herzog, H.; Braude, A. (2009-07-20). Gendering Religion and Politics: Untangling Modernities (in Turanci). Springer. ISBN 978-0-230-62337-8.
- ↑ "MTDb". youmovie.in. Archived from the original on 2021-09-11. Retrieved 2021-09-11.
- ↑ "TheBDb". theboxofficedb.com. Archived from the original on 2021-09-11. Retrieved 2021-09-11.
- ↑ "Khayria Ahmed - Movies". CinemaOne (in Turanci). Retrieved 2021-09-11.