Gone Too Far! (fim)
Yayi Nisa sosai! Fim ne na wasan kwaikwayo na ban dariya a Najeriya a shekarar alif dubu biyu da goma sha ukku 2013, wanda Destiny Ekaragha ya ba da umarni. Tauraro OC Ukeje, Adelayo Adedayo, Shanika Warren-Markland da kuma Malachi Kirby.[1][2] An sake shi a Najeriya ranar goma sha shida 16 ga Janairu, shekarar alif dubu biyu da goma sha biyar 2015.[3]
Gone Too Far! (fim) | |
---|---|
Ben Onono (en) fim | |
Lokacin bugawa | 2013 |
Asalin suna | Gone Too Far! |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Birtaniya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy drama (en) da drama film (en) |
Harshe | Turanci |
During | 88 Dakika |
Launi | color (en) |
Description | |
Bisa | Gone Too Far! (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Destiny Ekaragha (en) |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Christopher Granier-Deferre (en) |
Production company (en) | Poisson rouge (en) |
Editan fim | Anna Dick (en) |
Director of photography (en) | Stil Williams (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Yan wasa
gyara sashe- OC Ukeje as Iku
- Adelayo Adedayo a matsayin Paris
- Shanika Warren-Markland a matsayin Armani
- Malachi Kirby a matsayin Yemi
- Pooja Shah a matsayin Aisha
- Tosin Cole a matsayin Razer
Magana
gyara sashe- ↑ "Award winning movie: "GONE TOO FAR" - To open in cinemas, October 10th 2014". VOX Africa. Archived from the original on 17 October 2014. Retrieved 21 March 2015.
- ↑ "British Stage Play 'Gone Too Far' to Hit Cinema Screens". The Hollywood Reporter. Retrieved 21 March 2015.
- ↑ "FilmOne to open 2015 with Heavens Hell, Gone Too Far, The Department". Sun News Online. 28 December 2014. Archived from the original on 1 January 2015. Retrieved 20 March 2015.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Gone Too Far! on IMDb
- Gone Too Far! at Rotten Tomatoes