Gloria Nibagwire
Gloria Sofa Nibagwire (an haife ta 14 ga watan Agustan,shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyu 1982A.C), 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Rwanda wacce ta zama kyaftin ɗin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Rwanda . [1]
Gloria Nibagwire | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 14 ga Augusta, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheNibagwire ta buga wa Rwanda a babban mataki a lokacin gasar neman cancantar shiga gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar 2014 .